iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar kare dimukradyya ta duniya ta yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da matakan zalunci da masarautar kamar karya take dauka kan ‘yan adawar siyasa.
Lambar Labari: 3482362    Ranar Watsawa : 2018/02/03